KADUNA, NIGERIA —
Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne akan kudirin dokar harajin da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya turawa majalisa da kuma kasafin kudin Najeriya na shekarar badi.
Saurari cikakken shirin.

Dandalin Mu Tattauna