Abuja, Najeriya. —
Shirin Dandalin ‘Yan Jarida na wannan makon daga Abuja, babban birnin tarayyar Najera ya mai da hankali ne akan batun tashin farashin mai da aka wayi gari da shi, sai batun farashin kujerar hajjin badi, wanda ake kayutata yiwuwar ya kai naira miliyan 10 (10,000,000). Nasiru Adamu El-Hikaya ne ya jagoranci shirin inda ya tattauna da Almustapha Haji Sufi, shahararren dan jarida kuma mai sharhi akan al’amuran yau da kullum da kuma Saminu Sani Azare.
Alatsa nan domin a saurari shirin:
Dandalin Mu Tattauna