Washington, DC — 
Shirin Tsaka Mai Wuya ya dora kan tattaunawar da aka fara makon da ya gabata a kan rikicin gwamnoni da Sarakuna a wadansu jihohin arewacin Najeriya, bayan gabatar da rahoton ci gaban da aka samu dangane da rikicin Masarautar Kano.
Saurari shirin Aliyu Mustapha Sokoto:
 
 
 
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna