Washington, DC —
Shirin Tsaka Mai Wuya a wannan makon ya fara nazarin makomar sarakunan gargajiya a arewacin Najeriya, biyo bayan rikici da takun sakar da ake yi tsakanin wadansu gwamnonin yankin da sarakunan gargajiya.
Saurari shirin da Aliyu Mustapha Sokoto ya shirya ya kuma gabatar:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Dandalin Mu Tattauna