Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A DAWO LAFIYA: Ci Gaba - ‘Yan Kasuwa A Najeriya Sun Ce Lalacewar Hanyoyi Shine Ke Janyo Galibin Hatsarin Ababen Hawa a Kasar - Yuni 15, 2024


Baba Makeri
Baba Makeri

Shirin A Dawo Lafiya na wannan makon zai ci gaba da tattaunawa da wasu ‘Yan kasuwa a Najeriya akan yawan hatsuran ababen hawa a kasar, Kamar yadda muka muku alkawari a makon da ya gabata, a wanan makon zamu tashi ne daga wata tambaya da wakilin Muryar Amurka Hassan Umaru Tambuwal ya yiwa Salisu Dankwari chairman tashar manyan motoci Bos a sabuwar kasuwar Akinyele a Ibadan a hira da yake yi da masu ruwa da tsaki a harkar sufurin manyan motoci biyo bayan wani hatsarin da ya yi sanadin mutuwar fasinjoji 19 da suka kone kurmus.

Ga shirin cikin sauti:

A DAWO LAFIYA: Ci Gaba - ‘Yan Kasuwa A Najeriya Sun Ce Lalacewar Hanyoyi Shine Ke Janyo Galibin Hatsarin Ababen Hawa a Kasar - Yuni 15, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:01 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG