Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A DAWO LAFIYA: ‘Yan Kasuwa A Najeriya Sun Ce Lalacewar Hanyoyi Shine Ke Janyo Galibin Hatsarin Ababen Hawa a Kasar - Yuni 08, 2024


Baba Makeri
Baba Makeri

Shirin A Dawo Lafiya na wannan makon ya tattauna da wasu ‘Yan kasuwa a Najeriya inda suka ce lalacewar hanyoyi shine ke janyo galibin hatsarin ababen hawa a kasar inda suka bukaci hukumomi su maida hankali a kan gyaran hanyoyi, sun kuma ja hankali direbobi da su yi tuki a cikin natsuwa da hankali a kan hanyoyin da suka lalace.

Ga shirin cikin sauti:

A DAWO LAFIYA: ‘Yan Kasuwa A Najeriya Sun Ce Lalacewar Hanyoyi Shine Ke Janyo Galibin Hatsarin Ababen Hawa A Kasar - Yuni 08, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:20 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG