Murtala Abdullahi Muhammad makaho ne kuma makanike wanda yayi shekaru sama da talatin yana kanikanci. Ya ce yawancin lokuta yakan gyara motocin da suka gagari masu ido.
Ya fadi hakanne yayin hira da Muryar Amurka a garejin da yake aiki a Tungar Maje da ke Abuja babban birnin Najeriya