Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Kamfanonin Pfizer da Biotec sun ce sakamakon gwajin maganin Coronavirus ya nuna maganin yana aiki, da wasu sauran labarai

VOA60 DUNIYA: Kamfanonin Pfizer da Biotec sun ce sakamakon gwajin maganin Coronavirus ya nuna maganin yana aiki, da wasu sauran labarai
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau kamfanonin Pfizer da Biotec masu hada magunguna sun ce sakamakon karshe na gwajin maganin Coronavirus da suke kokarin samarwa ya nuna maganin yana aiki da kashi casa'in cikin dari, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG