VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau Firai Minista Ethiopia ya ce za a shiga mataki na karshe na matakin soji da kasar ta ke dauka a yankin Tigray yayin da ya ke fuskantar matsin lambar na ya kawo karshen rikicin, da wasu sauran labaran.
Facebook Forum