No media source currently available
VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau Hukumar Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta lashe kyautar Nobel ta zaman lafiya saboda kokarin ta na yaki da yunwa da karancin abinci a duniya, da wasu sauran labarai.
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum