No media source currently available
A yau Juma’a, Britain ta fice daga Tarayyar Turai, yayin da jama’a ke bayyana ra’ayoyi mabanbanta, lamarin da ake ganin ya shigar da Burtaniya da kungiyar at EU cikin wani yanayi na rashin tabbas.
Rarraba
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum