No media source currently available
A jamhuriyar Nijar shugaban hukumar da ke kula da ‘yan gudun hijira ta MDD, Filippo Grandi, ya kaddamar da wasu gidaje a Ouallam domin magance irin wahalhalun da iyalan da suka fice daga gidajensu suka shiga a yankin Sahel.
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum