Dan takarar shugaban kasa na babbar jam’iyar hamayya a Najeriya PDP, Atiku Abubakar, ya kai ziyara a Amurka inda ya gana da wadansu ‘yan majalisar dokokin kasar, yayin da a yau kuma ya kai wata ziyara ta musamman a ma’aikatar harkokin wajen Amurka da kuma Sashen Hausa na Muryar Amurka Ta VOA.
Hotunan Ziyarar Dan Takarar Shugaban kasa na babbar jam’iyar hamayya a Najeriya PDP, Atiku Abubakar A Muryar Amurka VOA

5
Alhaji Aliyu Mustapha Sokoto, Bukula Saraki Tare da Dan takarar shugaban kasa na babbar jam’iyar hamayya a Najeriya PDP, Alh Atiku Abubakar a Muryar Amurka, Janairu 18, 2019

6
Alhaji Aliyu Mustapha Sokoto Tare da Dan takarar shugaban kasa na babbar jam’iyar hamayya a Najeriya PDP, Alh Atiku Abubakar tare da wasu ma'aiktan Sashen Hausa na Muryar Amurka, Janairu 18, 2019
Facebook Forum