Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Afirka: Shugaban Sudan Omar Al-Bashar Ya Zama Shugaba Balarabe Na Farko Da Ya Kai Ziyara Damascus

VOA60 Afirka: Shugaban Sudan Omar Al-Bashar Ya Zama Shugaba Balarabe Na Farko Da Ya Kai Ziyara Damascus
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Shugaban Sudan Omar al-Bashar ya zama shugaba Balarabe na farko da ya kai ziyara Damascus, babban birnin kasar Siriya tun bayan da aka fara yakin basasar kasar shekaru 8 da suka gabata.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG