Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Duniya: A Faransa, Bayan Kwashe Sa'o'i Da Dama 'Yan Sandan Kasar Suka Harbe Tare Kuma Da Kashe Sheriff Chekatt

VOA60 Duniya: A Faransa, Bayan Kwashe Sa'o'i Da Dama 'Yan Sandan Kasar Suka Harbe Tare Kuma Da Kashe Sheriff Chekatt
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Faransa, bayan kwashe sa'o'i da dama 'yan sandan kasar suka harbe tare kuma da kashe Sheriff Chekatt, wanda ake tuhuma da harbe jama'a a kasuwar Kirsimati dake birnin Strasbourg a ranar Alhamis.

XS
SM
MD
LG