Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare Mataimakin shugaban Kasa Yemi Osibanjo, Ministan Tsaro tare da Babban Hafsan Hafsoshin Najeriya sun halarci taron bikin cika shekaru 58 da samun yanci kai daga kasar Inglila da aka yi a Abuja, Ranar Litinin 1 daga Watan Oktoba shkarar 2018.
Hotuna: Kasar Najeriya Ta Cika Shekaru 58 Da Samun Yancin Kai Daga Kasar Ingla
![Wasu daga cikin shugabanin gwamantin Najeriya a Filin Eagle Square Three Arms Zone dake Abuja, Ranar Litinin 1 daga Watan Oktoba shekarar 2018.](https://gdb.voanews.com/0462a0cc-b969-4822-a730-0f70915c63fe_cx57_cy5_cw42_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
Wasu daga cikin shugabanin gwamantin Najeriya a Filin Eagle Square Three Arms Zone dake Abuja, Ranar Litinin 1 daga Watan Oktoba shekarar 2018.
![Isowar Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare Mataimakinsa Yemi Osinbajo a Filin Eagle Square dake Abuja, Ranar Litinin 1 daga Watan Oktoba shekarar 2018.](https://gdb.voanews.com/74cc173a-e38e-494c-b397-b648c662a207_w1024_q10_s.jpg)
6
Isowar Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare Mataimakinsa Yemi Osinbajo a Filin Eagle Square dake Abuja, Ranar Litinin 1 daga Watan Oktoba shekarar 2018.
Facebook Forum