An ayyana ranar 3 ga watan Disemba ta kowace shekara Ranar Nakasassu, ranace da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin tunawa da nakasassu na duniya. A Maiduguri wasu nakassasu sun bayyana muna korafe korafensu domin duniya ta sa taimaka musu.
Hotunan Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri

9
Shugabanin kungiyoyin nakasassu sun halarci Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri, Disemba 4, 2017

10
Yadoma Bukar Mandara Babbar Daraktar Gidauniyar Bukar Manadara itama ta halarci Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri, Disemba 4, 2017

11
Wasu nakasassu mata sun halarci Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri, Disemba 4, 2017

12
Ambasada Ahmed Shehu wani Babban Daraktan na Kungiyoyin Fararen Hulla ya halarci Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri, Disemba 4, 201
Facebook Forum