An ayyana ranar 3 ga watan Disemba ta kowace shekara Ranar Nakasassu, ranace da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin tunawa da nakasassu na duniya. A Maiduguri wasu nakassasu sun bayyana muna korafe korafensu domin duniya ta sa taimaka musu.
Hotunan Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri

13
Wasu nakasassu sun halarci Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri, Disemba 4, 2017

14
Wasu nakasassu sun halarci Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri, Disemba 4, 2017
Facebook Forum