Hotunan Bikin Baje Koli Na Kungiyar Matan Nijar CONFAGEN A Birnin Yamai
Hotunan Bikin Baje Koli Na Kungiyar Matan Nijar CONFAGEN A Yamai

7
Bikin Baje Koli Na Kungiyar Matan Nijar CONGAFEN A Yamai wasu mata da suka halarci taron kungiyar a birnin Yamai, Nuwamba 27, 2017

10
Bikin Baje Koli Na Kungiyar Matan Nijar CONGAFEN A Yamai wasu kaya da mata ke talatawa a wajen bikin, Nuwamba 27, 2017

11
Uwargidan shugaban kasar Nijar Aissatou Issoufou Mahamadou ta halarci bikin baje koli na kungiyar matan Nijar CONGAFEN a Yamai. Nuwamaba 27, 2017
Facebook Forum