An kammala gidan adana kayan tarihi na littafi mai tsarki wanda akai wa lakabi da the Bible Museum a turance, kuma shine na farko mafi girma kuma mafi tsada inda aka kashe kudi akalla dalar Amurka Miliyan dari bakwai inda aka kwashe shekaru da dama ana ginawa a birnin washington, D.C
Hotunan Bikin Bude Gidan Adana Kayan Tarihin Littafi Mai Tsarki" THE BIBLE MUSEUM"

5
Hotunan Bikin bude gidan adana kayan tarihin Littafi Mai Tsarki" THE BIBLE MUSEUM", Nuwamba 23, 2017

6
Hotunan Bikin bude gina tara kayan tarihin Littafi Mai Tsarki" THE BIBLE MUSEUM", wani tsofon littafi mai tsarki Bible, ranar Alhamis 23, 2017

7
Wasu kalamai daga cikin littafi mai tsarki, Nuwamba 23, 2017

8
Hotunan Bikin bude gidan adana kayan tarihin Littafi Mai Tsarki" THE BIBLE MUSEUM", Nuwamba 23, 2017
Facebook Forum