Hotunan Sallar Eid Fitr a Kano tare da masu mulki na gwamnati da na gargajiya da kuma na Abuja.
Sallar Eid Fitr a birnin Kano wanda Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi na biyu ya jagoranta

5
Aisha Buhari a filin sallar Eid Fitr da sauran jama'a.

6
Aisha Buhari a Filin Sallar Eid Fitr

7
Mata a filin sallar Eid Fitr a Abuja

8
Aisha Buhari a filin sallar Eid Fitr tare da sauran jama'a.
Facebook Forum