A ranar Litinin din da ta gabata ne shugaban Senegal Macky Sall ya kai wa takwaran aikinsa na Faransa, Emmanuel Macron ziyara a fadarsa ta Elysee dake birnin Paris a Faransa.
Hotunan ZIyarar Shugaba Macky Sall a Faransa

5
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron (hagu) tare da takwaran aikinsa Macky Sall na kasar Senegal yayin da ya kai wa Macron ziyara a fadar shugaban kasa ta Elysee dake Paris. Litinin Yuni 12, 2017. (AP Photo/Francois Mori)
Facebook Forum