Tun a jiya Alhamis aka fara bikin rantsar da sabon shugaban Amurka, Donald Trump, a birnin Washington DC. Zababben shugaban ziyarci wani bukin ajiye furanni da akayi a makabarta ta 'kasa a jiya alhamis, daga nan ne aka fara bikin rawa a dandalin Lincoln Memorial. ya kuma kammala da wata liyafa da aka shiryawa mutanen da suka taimaka lokacin zabe.
Hotuna: Shirye-shiryen Bikin Rantsar Da Sabon Shugaban Kasar Amurka
![Donald Trump da matarsa Melania](https://gdb.voanews.com/c8103f6f-a9da-4b8b-bd7b-078854f8c369_w1024_q10_s.jpg)
5
Donald Trump da matarsa Melania
![Magoya bayan zababben shugaban Amurka Donald Trump.](https://gdb.voanews.com/53e166eb-c34a-44d7-add4-72415c15a802_w1024_q10_s.jpg)
6
Magoya bayan zababben shugaban Amurka Donald Trump.
![Bukin ajiye furanni a makarba ta kasa gabannin bukin rantsar da sabon shugaban Amurka. ](https://gdb.voanews.com/8aea2f19-fafb-4aa1-96a4-da92477bbbd2_w1024_q10_s.jpg)
7
Bukin ajiye furanni a makarba ta kasa gabannin bukin rantsar da sabon shugaban Amurka.
![Bukin ajiye furanni a makarba ta kasa gabannin bukin rantsar da sabon shugaban Amurka.](https://gdb.voanews.com/81f81e49-1e68-48ac-9285-cc6b4f02cb1b_w1024_q10_s.jpg)
8
Bukin ajiye furanni a makarba ta kasa gabannin bukin rantsar da sabon shugaban Amurka.