Tun a jiya Alhamis aka fara bikin rantsar da sabon shugaban Amurka, Donald Trump, a birnin Washington DC. Zababben shugaban ziyarci wani bukin ajiye furanni da akayi a makabarta ta 'kasa a jiya alhamis, daga nan ne aka fara bikin rawa a dandalin Lincoln Memorial. ya kuma kammala da wata liyafa da aka shiryawa mutanen da suka taimaka lokacin zabe.
Hotuna: Shirye-shiryen Bikin Rantsar Da Sabon Shugaban Kasar Amurka

9
Donald Trump da matarsa Melania.

10
Wasan wuta kafin bukin murnar rantsar da sabon shugaban Amurka.