Birnin Bangkok na fama da matsalar macizai mesa. Ga hotunan matakan da wani dan kwana-kwana ke dauka na kamo wadannan macizai da suka yi kaurin suna bayan da dayansu ta amayo karen da ta hadiye, wata kuma ta bullo ta cikin bututun ruwan wankar wani mutum a gidansa.
Macizai, Musamman Mesa da Gamsheka, Sun Addabi Al'ummar Bangkok A Kasar Thailand
![Khun Pinyo tare da wata gamsheka mai gfuba da ya kamo](https://gdb.voanews.com/3283b506-5deb-42c1-af2c-bff711411644_w1024_q10_s.jpg)
5
Khun Pinyo tare da wata gamsheka mai gfuba da ya kamo
![An kamo wasu macizai da yawa kunshe cikin buhuna an kawo ma Khun Pinyo domin ya maida su can ciki daji ya sake.](https://gdb.voanews.com/8069d893-726b-474a-87ec-c212109f83b6_w1024_q10_s.jpg)
6
An kamo wasu macizai da yawa kunshe cikin buhuna an kawo ma Khun Pinyo domin ya maida su can ciki daji ya sake.
![Khun Pinyo yana bayanin wani maciji mai farautar beraye wanda ba ya da guba ga wata matar da aka kama macijin cikin gidanta](https://gdb.voanews.com/2b75b73e-c350-4e83-9fff-a5e29aee02a6_w1024_q10_s.jpg)
8
Khun Pinyo yana bayanin wani maciji mai farautar beraye wanda ba ya da guba ga wata matar da aka kama macijin cikin gidanta
![Mai dauikar hoton bidiyo na VOA, Zinlat Aung, na daukar hoton 'yan kwana kwana suna kokarin sakin wata mesa da suka kamo daga cikin birnin bangkok a daji.](https://gdb.voanews.com/55131202-f0d9-40d9-b50a-f78ec38ea89c_w1024_q10_s.jpg)
9
Mai dauikar hoton bidiyo na VOA, Zinlat Aung, na daukar hoton 'yan kwana kwana suna kokarin sakin wata mesa da suka kamo daga cikin birnin bangkok a daji.