Birnin Bangkok na fama da matsalar macizai mesa. Ga hotunan matakan da wani dan kwana-kwana ke dauka na kamo wadannan macizai da suka yi kaurin suna bayan da dayansu ta amayo karen da ta hadiye, wata kuma ta bullo ta cikin bututun ruwan wankar wani mutum a gidansa.
Macizai, Musamman Mesa da Gamsheka, Sun Addabi Al'ummar Bangkok A Kasar Thailand

11
Dan aikin kwana kwana na Bangkok, Pinyo Pookpinyo, yana kallon wasu macizai biyu Gamsheka da aka kama cikin birnin Bangkok za a sake su a cikin daji