Wadanda Hukumar Da Ke Kula Da Ma'aikatun Yada Labarun Amurka Ta BBG, wadda VOA ke karkashin ta, ta karrama akwai Shugaban Sashen Hausa, Leo Keyen da Ibrahim Alfah Ahmed da Halima Djimrao da kuma Jummai Ali.
Bikin Karrama Ma'aikatan Hukumar Da Ke Kula Da Ma'aikatun Yada Labarun Amurka Ta BBG
Ranar 19 ga watan Nuwamba Hukumar Da Ke Kula Da Ma'aikatun Yada Labarun Amurka Ta BBG, wadda VOA ke karkashin ta, ta karrama ma'aikata ciki har da na Sashen Hausa na Muryar Amurka. Nuwamba 19, 2015.

5
Lokacin Da Ake Karrama Halima Djimrao

6
Wata Ma'aikaciyar Sashen Afrika Da Aka Karrama

7
Lokacin Da Aka Karrama Shugaban Sashen Hausa, Leo Keyen

8
(Daga Hagu) Shugaban Sashen Hausa, Leo Keyen, Shugaban Sashen Afrika, Negussie Mengesha, Sanata Joseph Waku Da Kuma Ibrahim Alfah Ahmed