Nan wasu tsofaffin ma'aikata ne masu karbar fansho ake kokarin tantancesu a ofishin hukumar biyan fansho ta jihar Kano.
Wajen tantance 'yan fansho a jihar Kano
Hotunan 'yan fansho a jihar Kano ana tantance su, Nuwamba 5, 2015.

5
Wani dan fansho a zaune akan keken guragu a jihar Kano kafin a tantance shi.

6
Nan ma wani dan fansho a zaune akan keken guragu da sandunansa na tafiya a hannu zuwa wajen tantancewa a jihar Kano