Jami’an kasar Indoneshiya sun fadi cewa akalla mutane 49 sun mutu yayinda wani jirgin sufirin sojan kasar ya fado a kan wata unguwa dake tsibirin Sumatra.
Indonesia: Wani Jirgin Sama Na Soji Ya Ci Karo da Otel

5
Wurinda jirgin saman ya rikito bayan da ya ci karo da wani otel. (AP/Yudha Lesmana)

6
Wurinda jirgin saman ya rikito bayan da ya ci karo da wani otel.

7
Wurinda jirgin saman ya rikito bayan da ya ci karo da wani otel. (AP/Gilbert Manullang)