Dr Zaharaddeen Umar Abbas, wani babban likita a asibitin kula da masu tabin hankali a Maiduguri, ya yi mana karin bayani akan abin dake kawo kamuwa da jarabar yin wani abu a cikin al’umma, da kuma yadda za a shawo kan matsalar.
Ko kun taba fama da wani nau'in jaraba? Sannan, mene ne kuke ganin ya fi kasancewa kalubale wajen shawo kan matsalar? Mun jiyo ra'ayoyin wasu mutane mazauna Kadunan Najeriya.
Dr. Muhammad Abba Fugu, kwararre a fannin lafiyar kwakwalwa a asibitin tarayyar na masu tabin hankali a birnin Maidugurin Najeriya, ya yi mana karin bayani akan kalubalen da maza ke fuskanta a game da lafiyar kwakwalwar su a Afirka
Wai shin, wace masaniya maza suke da ita a game da lafiyar kwakwalwar su, sannan wace irin rawa al’ada take takawa a fannin lafiyar kwakwalwar maza? Tambayar Kenan da mukayiwa wasu ‘yan Najeriya kuma ga abin da suka sheda
Domin Kari