Lalurar rashin barci wani yanayi ne da ke faruwa idan mutum ba ya iya barci yadda ya kamata, ko kuma lokacin da ya kamata. Bisa ga cewar kwararru, wannan lalurar na shafar karfin jikin mutum da tunaninshi, da lafiyarshi da kuma rayuwarshi ta yau da kullum.