Dubban yara sun rasa iyayensu sanadiyyar hare-haren Boko Haram a jjihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya.
Wannan shiri ya ba masu larurar ido wata da dama da aka duba lafiyar idonsu don ba su magani da shawarwarin da za su ci gaba da kula da lafiyar idonsu.
A garin Birnin N’Konni na Jamhuriyar Nijar, an kammalla gasar kwallon kafa ta babban hutun ‘yan makaranta ta bana, kuma kungiyar SOLIDARITE ce ta lashe wasan karshe da ci 2 da 1 a karawarsu da IRONDA.
A birnin Jos na Najeriya, kungiyar masu tseren keke reshen jihar Filato ta shirya gasar tseren keke ga kananan kungiyoyi da mutane a birnin Jos, a wani yunkuri na bunkasa wasan tseren keke a jihar.
‘Yan adawa da wasu masu fashin baki suna ci gaba da sukar gwamnantin Najeriya bisa yawan basussukan kasashen waje da take karbowa.
Jami’ai a Nijar su na ci gaba da aikin rijista na kasa, na neman mutane su rika yin rijistar haihuwa, da mutuwa da kuma aure, a wani mataki na ba gwamnati damar bullo da manufofin raya kasa yadda ya kamata.
Kungiyar wasan kare kai ta Karate ta Birni N'Konni, ta yi bikin gwajin nasarorin da ta samu a gasar karate ta kasa da ta wakana a garin Maradi, inda kungiyar ta zo ta 3 bayan Yamai da Maradi.
Jima wata dadaddiyar sana'a ce a kasar Hausa. Duk da yake sana'ar ta kasance madogara ga wasu al'ummomin da ke yin ta, a yanzu tana fuskantar kalubale sakamakon sauyin zamani.
Jihar Kebbi ta kasance wacce take daukan nauyin taron Arugungu da ake yi a duk shekara
Birnin Jos da ke jihar Filato, ya jima yana fama da rigingimu masu nasaba da addini da kabilanci sai dai was kungiyoyo sun ce lokaci ya yi da za a nemo bakin zaren.
A Najeriya, har yanzu ana ci gaba da tsokaci dangane da yadda mayakan Boko Haram ke mika wuya yayin da dakarun kasar ke ikirarin samun galaba akan mayakan.
Wasu ‘yan Najeriya na ganin har yanzu bunkasar tattalin arzikin Najeriya na tafiyar hawainiya yayin da kasar ta cika shekara 61 da samun ‘yancin kai.
Domin Kari