A jihar Bornon Najeriya, rundunonin jami’an tsaro daban-daban, sun gudanar da wani tattaki a cikin birnin, a wani yunkuri na nuna irin hadin kai dake tsakaninsu wajen yaki da matsalar tsaro a jihar. Jami’an tsaron, da suka hada da sojoji da ‘yan sanda da ‘yan sa kai da sauransu...