Accessibility links
Koma Ga Cikakken Labari
Koma Ga Babbar Kofa
Koma Ga Bincike
Labarai
Najeriya
Afirka
Amurka
Sauran Duniya
Kiwon Lafiya
Rediyo
Shirin Safe 0500 UTC (30:00)
Shirin Hantsi 0700 UTC (30:00)
Shirin Rana 1500 UTC (30:00)
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
Shirin Dare 2030 UTC (30:00)
Kallabi 2030 UTC (30:00)
Bidiyo
Taskar VOA
Rahotannin Taskar VOA
Lafiyarmu
Rahotannin Lafiyarmu
VOA60 Afirka
VOA60 Duniya
Bidiyo
Fadi Mu Ji
Wasanni
Nishadi
Sana’o’i
Shirye-shirye
Biyo Mu
Harsuna
Search
Kai-tsaye
Kai-tsaye
Search
Na Baya
Na Gaba
Labari da Dumi-Duminsa
Rahotannin Taskar VOA
Sorry! No content for 14 Nuwamba. See content from before
Asabar 11 Nuwamba 2023
Calendar
?
Nuwamba, 2023
Lh
Li
Ta
Lr
Al
Ju
As
29
30
31
1
2
3
4
5
6
7
8
9
10
11
12
13
14
15
16
17
18
19
20
21
22
23
24
25
26
27
28
29
30
1
2
Latest
Nuwamba 11, 2023
Masu yin kayayyaki a Najeriya su na gani kayan da ake shiga kasar da su daga China suna kashe mu su kasuwa da kawo rashin aikin yi da fatara
Nuwamba 11, 2023
Nijar za ta fara fitar da gangan danyen mai dubu 90 domin siyarwa a kasuwannin duniya, yayin da za a yi amfani da sauran a cikin gida
Nuwamba 11, 2023
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ta dauki tsauraran matakan tsaro na tabbatar da zabukan da aka gudanar ranar Asabar an yi su lami lafiya
Nuwamba 11, 2023
Mun ji daga wasu 'yan Najeriya masu mu’amala da shafukan sada zumunta game da wannan sabon yunkuri na dokar sa ido akan shafukan
Nuwamba 11, 2023
Hukumomin Najeriya sun sake sabon yunkurin kafa wata doka da za ta bai wa gwamnati ikon sa ido akan shafukan sada zumunta a fadin kasar
Nuwamba 04, 2023
'Yan Najeriya na ci gaba da kokawa akan yadda mummunar faduwar darajar Naira ta janyo tashin farashin kayayyakin abinci a kasar
Nuwamba 04, 2023
Faduwar darajar Nairar a Najeriyar ta shafi ilimi. Iyayen da ‘ya’yansu ke karatu a jami’o’i a kasashen waje su na kokawa da tsadar dala
Nuwamba 04, 2023
Wasu na ganin matakin gwamnatin Najeriya na cewa Naira ta kwato ma kanta daraja a kasuwa, shi ne ya haifar da mummunar faduwar darajar kudin
Nuwamba 04, 2023
To tun ba yanzu ba dai, darajar Naira ke ci gaba da yin kasa, to amma mun samu jin ko me yasa lamarin ya yi muni a daidai wannan lokaci
Nuwamba 04, 2023
Masu sharhi sun ta’allaka faduwar darajar Naira akan karancin dala wacce kasar ke dogaro da ita wajen biyan basussuka da wasu dalilai
Oktoba 28, 2023
Yawan kamun kifi da ya wuce kima a Ghana da kuma masu kamu 'yan kasar China ke yi, ya sa adadin kifi a yankin ya na gab da karewa
Oktoba 28, 2023
Kimanin yara miliyan ashirin ne aka kiyasta ba sa zuwa makaranta a Najeriya wani lamari da kwararru suke ta’allakawa akan wasu matsaloli
Domin Kari
Back to top
XS
SM
MD
LG