Kwamitin musamman na yaki da annobar Coronavirus na gwamnatin tarayya ya fitar da ka’idojin shiga Najeriya daga kasashen waje.
Wani dan Najeriya ya yi yi kirarin cewa ya harhada maganin gargajiya da tsirai da ya hakikanta zai yi maganin cutar Korona sai dai jami'an lafiya sun ce babu tabbacin haka
“Idan dai kasahe sun shawo kan cutar corona, to bude harkokin yau da kullum ba zai zama matsala ba, amma a bude ba tare da wata takamammiyar nasara ba, shi ne zai janyo babban bala'i.” In ji Tedros
Duk rana ana samun masu kamuwa da cutar corona sama da dubu 75 a kasar Indiya. To amma har yanzu tana bayan kasashen Amurka da brazil a adadin wadanda su ka kamu da cutar.
Hukumomin Najeriya na duba yiwuwar kulla kawance tsakanin gwamnatocin jiha da kamfanoni masu zaman kansu don kara yawan gwaje-gwaje da neman wadanda suka kamu da cutar coronavirus
A yayin da ake yunkurin bude makarantun boko ba tare da sanya daliban kasar cikin hatsari ba sakamakon cigaba da yaduwar annobar coronavirus, ko menene makomar karatun allo, baya ga haramta barace-barace? Agusta 08, 2020
A jiya Litinin ne hukumar kiwon lafiya ta duniya ta WHO ta ce tana yiwuwa babu wata mafita da aka samu da zata takawa yaduwar coronavirus burki.
Amurka ta kai wani sabon mataki game da yadda cutar COVID-19 ke “yaduwa matuka” a yankunan karkara da birane, a cewar kwararru a fadar White House da ke sa ido akan cutar.
Domin Kari