Gwamnatin jihar Nasarawa, ta karyata rahotanin bullar Ebola a Jihar
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi, na biyu ya kafa wani kwamitin wayarwa da jama’ar masarautar Kano kai dangane da cutar Ebola.
Gwamnatin jihar Neja da manyan limaman masallatan Juma'a sun gudanar da taro game da kokarin da a keyi na wayar da kawunan jama'a akan cutar ebola
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa cutar ebola ta bazu zuwa jihar Enugu inda aka killace mutane ashirin da daya daga cikin mutane dari da tasa'in da bakwai da ake zaton suna dauke da cutar
Hukumar alhazan Najeriya ta shirya bitar fadakar da kawunan maniyata akan cutar ebola inda cibiyar yaki da cututtuka ta Amurka ta bayyana taimakawa Najeriya da magunguna da jami'ai.
Dr. Bello ya kira al'amarin shan ruwan gishiri Jahilci da rashin sani
Biyo bayan taron majalisar zartaswar jihar Kano gwamnan jihar Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya shaidawa manema labarai yin anfani da shawarar da likitoci suka ba gwamnati akan cewa cin naman namun daji da aka sani da bush meat ka iya ba mutum kwayar cutar ebola
Likitoci a jihar Legas sun gudanar da taro da manema labarai jiya domin tattauna batun cutar ebola sabili da kara samun mutuwar wani mutum a Legas lamarin da ya kawo adadin wadan da suka mutu ya zama uku.
Bincike ya nuna cewa mutane 70 ne suka yi chudanya da bakon da ya shigo da cutar.