Babu wanda ya san lamarin da gwamna Danbaba Suntai yake ciki sai dai matarsa da wasu na hannun damansu abun da ya nuna kamar ana rufa-rufa.
Babu wanda ya san lamarin da gwamna Danbaba Suntai yake ciki sai dai matarsa da wasu na hannun damansu abun da ya nuna kamar ana rufa-rufa
Gwamnan Jihar Taraba Danbaba Suntai ya koma Najeriya bayan ya kwashe watanni goma yana jinya.
Gwamnan jihar Taraba dake arewa-maso-gabashin Nigeria da ya dade kwance a assibitocin Turai zai koma gida karshen makon nan
Gardandamin da ake yi kan makomar Gwamnan jihar Taraba da ke jinya a Amurka sun dau wani sabon salo, a yayin da ake ta garzayawa kotu.
A karon farko uwar jam'iyar PDP mai mulkin Najeriya ta saka baki a maganar shugabancin jahar Taraba