Har yanzu ba a san adadin wadanda suka mutu ba a lokacin da 'yan bindigar da ake jin 'yan Boko Haram ne suka kai farmaki kan kolejhin gwamnati ta Buni Yadi
Duk da musantawar da shugaban kasar Najeriya ya yi kan shirin cire gwamnan jihar Borno har yanzu ana kai ruwa rana kan maganar da yanzu ta zama jita-jita mara tushe.
Masana kan canjin yanayi sun sha ja kunnunwan gwamnatocin Najeriya cewa hamada na dada mamaye wasu sassan kasar
A wurin taron masana kare hakkin bil Adama na duniya a Najeriya, shugaba Jonathan yace damuwar da suka yi da batun yadda sojoji ke tinkarar rikicin Boko Haram
Kasa da mako daya da 'yanbindiga suka farma kauyen Izhige inda suka halla mutane fiye da dari sai gashi jiya sun sake farma kauyen.
Garin Bama a jihar Borno ya sha fama da hare-haren da 'yan Boko Haram ke kai masa lamarin da ya jefa rayuwar al'ummar garin cikin wani mawuyacin hali
Mai Martaba Alhaji Kyari Ibn Ibrahim el-Kanemi ya bayyana yadda aka kai harin, ya kuma ce al'ummar masarautarsa sun yanke kauna kan gwamnatin Najeriya zata iya kubuto su daga ukubar da suka shiga.
Wani jami'in hukumar kwastam ta Najeriya yace su na daukar matakan fuskantar kalubalen sabbin dabarun masu satar shiga da kaya cikin kasar
An dauki wannan matakin a wani bangaren yunkurin farauto 'yan Boko Haram da suke kisan ta'addanci ma jama'a a garuruwan dake dab da bakin iyakar.
Za a gudanar da zaben ne domin cike gurbin tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Taraba, Haruna Tsokwa
Masanin tattalin arziki, Yusha'u Aliyu, yace takardar kudin Naira zata ji jiki na gajeren lokaci, yayin da masu jari zasu fara janyewa don rashin tabbas
Can baya matasan Gombe da aka sani da suna 'yan kalare masu banagar siyasa sun yi kamarin suna inda suke yiwa mutane barazana da kuwake su ne gwamnatin yanzu take son ta horar da su kan fannonin ayyuka daban daban domin su samu abun yi, su rage kawo tashin hankali.
Domin Kari