Yayin da wasu jama'a a Adamawa suna bin dokar hana fitan dare da aka kafa masu wasu bata gari kuma suna bin dare sun fasa shaguna da gidaje su wawure dukiyoyin mutane ba tare da dokar ta kamasu ba.
Jefa bamabamai da kai harin kunar bakin wake da yanka mutane kamar awaki da sace mutane da wawure dukiyoyin mutane da kungiyar Boko Haram mai ikirarin yin jihadi da sunan addinin Islama keyi, sun damu kungiyoyin addinin Musulunci.
Zargin da akewa Sojojin Najeriya bashi da tushe
Wakilin Muryar Amurka ya samu wasu da suka sha da kyar a hannun 'yan Boko Haram yayin da suka kai hari a garin Izghe inda suka kashe 'yan uwan Ijabula da kakansa da wasu.
Gwamnatin jihar Neja ta tarwatsa sansanin wasu mutane da tace bata gamsu da yadda suke tafiyar da harkokin addinisu ba.
Za'a ci gaba da zanga-zanga a Abuja inji daya daga cikin masu gudanar da zanga-zangar Hadiza Bala
Ana iya yin zanga-zanga kan ‘yan makaratar matan Chibok da aka sace.
Idan ba'a manta ba garin Izghe a jihar Borno ya sha samun hari daga 'yan Boko Haram lamarin da yayi sanadiyar asarar rayuka da dama da ma dukiyoyi. To amma a cikin ikon Allah wani Ijabula Seltimari ya rayu bayan ya sha harbi.
Cin hanci yayiwa shugabannin yansandan Najeriya katutu inda suke danne kowane taimako aka bayar saidai na iyalan wadanda suka mutu domin gwamnan jihar Borno yana tabbatar kudin an baiwa wadanda abun ya shafa.
Kakakin gwamnan Jihar Adamawa, Ahmed Sajo, yace Gwamnatin Murtala Nyako, tana mai alhinin Harin bam da ya kashe mutane da dama a garin Mubi. Gwamnan ya ziyarci Mubi a Yau Litinin, Inda yace zasu dauki nauyin jinyar wadanda suka ji rauni.
Gwamnatin jihar Adamawa, tayi tir da harin da aka kai garin Mubi.
Domin Kari