Bayan da suka kone garin Michika 'yan kungiyar Boko Haram sun kai farmaki a kauyukan dake kewaye da garin wadanda tayi rugu-rugu dasu
Lokacin da tawagar gwamnan jahar ke neman shiga wata unguwa.
Hedkwaratar rundunan sojojin Najeriya dake Abuja tace ta samu nasarar kawar da hare-haren da 'ayn bindiga suka kai Maiduguri da Kondiga.
A ranar asabar din data gabata ne mutanen garin Maiduguri fadar gwamnatin jihar Borno suka wayi gari da harbe-harben bindiga, abinda ya jefa mutanen garin cikin zullumi da turaddadi , wannan yasa wadanda ke bakin gari suka ranta ana kare domin su tsira da rayuwar su.
'Yan kungiyar Boko Haram su kai hari wasu garuruwan jihar Adamawa, suka yiwa mutane yankan rago, suka sace wasu mutane, sa'anan suka yi kone kone
Sakataren harkokin wajen Amirka John Kerry zaiyi bulaguro zuwa Nigeria domin ganawa da manyan yan takarar shugaban Nigeria guda biyu da kuma yin kira ga ganin cewa an gudanar da zaben da za'a yi a watan gobe cikin yanci da adalci.
Gwamnan jihar Adamawa Bala james Ngillari yace dage zaben ya zama wajibi ganin yanayin da tsaro yake ciki a yankin arewa maso gabas.
Najeriya tana hada kai da makwabtanta wajen yaki da masu tada kayar baya-inji darektan cibiyar bayanai Mike Omeri.
Jam'iyyar APC a shiyar arewa maso gabas tace ba gudu ba ja da baya dangane da gudanar da zabe a shiyar.
Shugaban Najeriya Jonathan ya musanta jita-jitar cewa baya kaunar arewa
Domin Kari