Daruruwan kananan yara da aka ceto daga hannun 'yan Boko Haram na samun taimakon gaggawa saboda halin da suke ciki
Rundunar sojojin Najeriya ta sanarda cafke wani mutum da take zargin shi ne yake baiwa 'yan Boko Haram abinci da man fetur
Sojojin Najeriya sun sake ceto mata 234 a dajin Sambisa, Mayu 1, 2015.
Sojojin Najeriya na cigaba da kutsawa cikin dajin Sambisa inda suka kara ceto wasu mutane.
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta sake kubutar da wasu mata daga dajin Sambisa kwanaki biyu bayan da ta ceto wasu ‘yan mata da manyan mata kusan 300.
Jiya Talata sojojin Najeriya sun sanarda ceto 'yan mata metan da mata 93 daga dajin Sambisa sansanin 'yan Boko Haram.
Wata dambarwar siyasa ta sake kunno kai a jihar Adamawa inda yanzu tana da kakakin majalisa guda biyu.
Bayan kammala zabukan Najeriya yanzu haka ana raderadin cewa gwamnatin Borno na shirin kwashe 'yan gudun hijira daga sansanoninsu da nufin mayar dasu garuruwansu
A yammacin Lahadinnan ne wasu da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ne sun kaiwa sojojin Janhuriyar Nijar hari a kusa da garin Diffa. Wannan hari dai yayi sanadiyar mutuwar mutane da dama, wadanda ba’a tabbatar da jimlarsu ba zuwa yanzu.
Rikicin Boko Haram ya hana daliban jihar Borno da dama gama karatun sakandare amma yanzu doki ya zo masu yadda zasu iya kammala karatun su kuma su yi jarabawa to WAEC ko NECO.
Wasu kungiyoyin mata a jihar Borno sun bayyana mata da yara a matsayin wadanda ke fama da matsalar cin rayuwa da talauci.
Daidai lokacin da ake kara matsawa gwamnatin tarayya lamba ta gano 'yan matan Chibok da kungiyar Boko Haram ta sace, majalisar kolin tsaron Najeriya tayi taro da shugaban kasa mai barin gado.
Domin Kari