Wannan shi ne karo na takwas da Messi yake lashe wannan kambu inda ya doke Erling Haaland na Manchester City.
A ranar Asabar kungiyoyin biyu za su kara a karon farko a fafatawar hamayya a wannan kakar wasa.
Hakan na nufin daukacin kudaden shigar da kungiyar ta United ta samu ya karu da kashi 11 cikin 100 idan aka kwatanta da waccar shekarar da ta gabata.
Charlton wanda dan wasan tsakiya ne, ya shahara ne wajen kwarewa a fannin narka kwallo.
Kungiyar ta Granada da ke buga gasar La Liga, ta ajiye dan wasan ne dan asalin kasar Isra'ila saboda wani sakon da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta kan rikicin Isra'ila da Hamas.
A wani labari kuma, ana ta caccakar dan wasan Brazil Neymar, saboda zargin sa da rashin tabuka komai a wasan da Brazil ta tashi da 1-1 da Venezuela a makon da ya gabata.
Gabanin wannan wasa, an yi ta yamadidin cewa tauraruwar Mbappe mai shekaru 24 ta daina haskawa bayan da ya gaza zura kwallo ko daya a wasannin hudu da PSG ta buga.
Wani muhimmin abin burgewa na hadin nahiyoyi uku da ba a taba ganin irinsa ba shi ne, yadda za a bude wasan a Uruguay, kasar da ta fara karbar bakuncin gasar a duniya.
Kwantiragin Osimhen zai kare a shekarar 2025, amma akwai rahotanni da ke nuna cewa mai yiwuwa ya bar Napoli a watan Janairu.
Hotunan da aka yada a shafukan sada zumunta, sun nuna motar ta Rashford ta lalace.
An ji mutanen da suka yi dandazo a babban zauren otel din Espinas Palace, suna ta ambaton sunan Ronaldo.
Domin Kari