Jaridar ta ambaci jami’an Amirka dana Afrika suna fadin cewa tun shekara ta dubu biyu da bakwai aka kafa sansanoni a kasashe Afrika....
Yau Alhamis kotun tsarin mulkin kasar ta yi watsi da wata dokar da majalisar dokokin kasar ta kafa wacce ta haramatawa jam’ai.
An kashe akalla mutane 72 a hare haren da suka auna yan Shiya a Iraq
Yayin da babban jami'in ayyukan kiyaye zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya yace yanzu kasar ta shiga cikin yakin basasa gadan-gadan
Jami;an Ivory Coast sun dakile yunkuri juyin mulki
Bankin Duniya ya bukaci gwamnatocin Afrika su kara kaimi a shawo kan kamuwa da HIV
Firai Ministan kasar Kenya, Raila Odinga, ya ce burin su shi ne su shiga Kismayo nan da watan Agusta
Kasar Liberiya ta rufe kan iyakarta da kasar Ivory Coast, bayan da aka yi zargin
Rahoton babban bankin Amurka ya ce faduwar darajar gidaje na cikin dalilan raguwar arzikin
Yan fashin sun kashe mutane ashirin da uku a jihar Zamfara
An sake kashe mutane uku da raunana fiye da arba'in a Nigeria
Libya ta dage zabenta mai tarihi zuwa watan gobe,
Domin Kari