Jami'ai sun ce akalla mutane 21 suka mutu a hare-haren bam da aka kai majami'u, yayin da aka kashe akalla 29 a hare-haren ramuwar gayya
A zaman da kotun kolin Pakistan tayi talata, ta bada hujjar yanke hukuncin bisa dogaro da hukuncin farko da ta yanke game da samun ...
Ki kiyaye wadannan umarni domin kula da lafiyarki da ta jaririn dake girma a cikinki
Yayin da ake hasashen cewa Yarima Salman, ministan tsaro kuma kanin Sarki Abdullahi, shi zai zamo sabon Mai Jiran Gadon Sarautar Saudi
Bama bamai sun tashi a coci coci guda uku a jihar Kaduna Lahadi nan
A yayin da ake ci gaba da nuna fusata a manyan biranen al-Qahira da al-Askandariyya kan hukumcin da kotun kolin kasar ta yanke alhamis
Jami’an hukumar kula da hana yaduwar miyagun kwayoyin dake sa
Ana ci gaba da samun yawan adadin mutanen da suka rasa rayukansu
Gwamnatin jihar Kano ta yiwa kimanin kananan yara miliyan bakwai da dubu dari shida allurar rigakafin shan inna
Wata kotu ta yankewa Zine al-Abidine Ben Ali daurin rai da rai
Amurka ta yi shelar bullo da wani shiri don amfanar yankin Afirka da ke Kudu da Sahara
Domin Kari