Hukumar binciken sararin samaniya ta Amurka, NASA, ta ce na’urar ta, ta Curiosity ta samo wata shaida mai nuna cewa an yi rayuwa a duniyar Mars.
Faransa ta ce za ta yi iyakacin kokarin ta na ganin ta kubutar da 'yan kasar bakwai da aka sace a kasar Kamaru ana yin garkuwa da su
Karshen ta dai Chuck Hagel ya zama sakataren tsaron Amurka duk da kokarin da wasu 'yan Republican su ka yi na neman hana tabbatar da shi
Mataimakin shugaban kasar Venezuela ya ce shugaba Hugo Chavez na cikin wata jinya mai sarkakkiya a kasar Cuba
'Yan sanda sun kama 'yan jarida uku na gidan rediyon Wazobia dangane da kisan da aka yiwa masu aikin yin allurar rigakafin cutar shan inna a Kano
A wajen taron kolin shugabannin kasashen Musulmin sun bukaci da a dauki mataki a Mali da kuma Syria
Gawurtaccen attajirin kasar Afirka Ta Kudu, Patrice Motsepe ya ce zai sadaukar da rabin dukiyar gidan su
Sojojin kasar Faransa sun kwace garin Kidal a saukake ba wata turjiya daga mayakan Islama
Babban jami’ain kiwon lafiya na jihar Bauchi yace kananan hukumomi maitan daga cikin 774 na Najeriya suna fuskantar cutar polio
Sakatariyar harkokin wajen Amirka tayi kira ga kasashen Sudan da Sudan ta kudu da su magance matsalolinsu
Mtum day ya mutu a sakamakon tashin bam, yau juma'a a kasar Kenya
Domin Kari