A wajen taron kolin shugabannin kasashen Musulmin sun bukaci da a dauki mataki a Mali da kuma Syria
Gawurtaccen attajirin kasar Afirka Ta Kudu, Patrice Motsepe ya ce zai sadaukar da rabin dukiyar gidan su
Sojojin kasar Faransa sun kwace garin Kidal a saukake ba wata turjiya daga mayakan Islama
Babban jami’ain kiwon lafiya na jihar Bauchi yace kananan hukumomi maitan daga cikin 774 na Najeriya suna fuskantar cutar polio
Sakatariyar harkokin wajen Amirka tayi kira ga kasashen Sudan da Sudan ta kudu da su magance matsalolinsu
Mtum day ya mutu a sakamakon tashin bam, yau juma'a a kasar Kenya
Sakatariyar ma’aikatar harkokin wajen Amurka Hillary Clinton zata je Uganda domin tattaunawa da shugaban kasar Yoweri Museveni
Sakatariyar harkokin wajen Amurka Hillary Clinton, ta aike da sakon fatar alheri ga dukkan al'ummar Nijar tare da jinjina musu.
Kauyuka goma sha tara dake babban birnin tarayyar Najeriya sun kai karar gwamnati suna nema a dakatar da shirin rusa masu gidajensu
Hillary Clinton ta ziyarci Afirka a wannan satin a daidai lokacin da ka
Kungiyar ECOWAS ta sabunta alkwari tura sojoji zuwa Mali
Domin Kari