Darussan da shugabannin Afirka ya kamata su koya gurin shugaban Amurka mai barin gado Barack Obama.
Wasu ‘yan kunar bakin wake biyu sun tayar da bama baman da ke jikinsu a cikin jami’ar Maiduguri, suka hallaka mutane uku da raunata wasu 15.
Noma Tushen Arziki
Majalisar wakilan tarayyar Najeriya ta bada shawarar cewa, shugaban kasar Muhammadu Buhari yaba shugaban kasar Gambia dake fama da matsin lamba, Yahya Jammeh mafaka.
Gwamnatin shugaba Obama ta ce za ta dage wasu takunkumi hada-hadar kudade da ta kakabawa Sudan, kamar yadda wani babban jami’in gwamnti ya fada jiya Alhamis.
Jami’iyar Republican ta kasar Amurka da ke da rinjayi a majalisar kasar, ta dauki matakin farko na soke shirin kiwon lafiya na shugaba Barack Obama.
An bayyana nadama dangane da wani harin hadin gwiwa da aka kai a Arewacin Afghanistan a farko farkon watan Nuwambar bara, da ya kashe fararen hula yan kasar Afghanistan 33, da kuma raunata 27.
Wani hadarin mota da aka yi a jihar Osun yayi sanadiyar asarar rayukan mutane uku da kuma raunata mutum guda.
Jami’an kasar Afghanistan sun ce wasu tagwayen harin kunar bakin wake a Kabul, babban birni kasar ya kashe akalla mutane 22, wasu su 70 kuma sun jikkata.
A Najeriya, za a koma zaman shari’ar shugaban masu gwagwarmayar neman aware na Biafra yau Talata, amma mai shari’ar da ke kula da karar ta bada umurnin a ci gaba da zaman a sirrance, abin da ya ke kara janyo cece-kuce a cewa Chima Nwanko daga birnin tarayya Abuja.
Gwamnatin Najeriya ta amince da turawa jihohi kudi fiye da Naira Biliyan 522, don tallafawa jihohin su biya bashin da ma’aikata suke binsu na albashi da fansho.
‘Yan Majalisar Dattawan Najeriya sun tsige shugaban masu rinjaye na Majalisar, Sanata Ali Ddume, inda aka maye gurbinsa da Sanata Ahmed Lawal.
Shugaban Najeriya Mohammadu Buhari na jagorantar taron kwamitin sulhu wanda ke da halartar shugaban kasar Senegal da mataimakin shugaban kasar Saliyo da Tsohon shugaban kasar Ghana da kuma shugabar kasar Laberiya.
Kungiyar fafutukar ganin an kwato ‘yan matan Chibok sun yi tattaki zuwa Aso Rock fadar shugaban kasa inda suka kai wani sabon sako.
Kungiyar kwadago ta jihar Adamawa ta ce malaman firamare da jami’an kiwon lafiya matakin farko ba su anfana daga tallafin Naira Biliyan 9.5 da gwamnatin tarayya ta samar shekarar da ta gabata don rage bashin albashin da ma’aikata ke bin gwamnati jiha.
Domin Kari