Ingila da Italiya na shirin karawa a ranar Lahadi a wasan karshe na gasar Euro 2020 bayan da suka yi nasarar lashe wasanninsu na semi-final.
Sai dai Sheikh Abduljabbar ya ce babu isasshen lokaci sannan ba a sanar da shi ka'idojin mukabalar ba kafin a yi zaman.
A karshen makon nan aka gudanar da jana'izar karshe ta babban malamin addinin Kirista Pastor Temitope Balogun Joshua, wanda aka fi sani da T.B. Joshua.
Ana gudanar da mukabala tsakanin Sheikh AbdulJabbar Nasiru Kabara da sauran malaman jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya.
Lamarin ya auku ne a kusa da garin Kuturu da ke kan hanyar Damaturu zuwa Maiduguri a jihar Borno.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi tir da harin da aka kai a yankin Hong da ke jihar Adamawa, harin da ya yi sanadin mutuwar mutum 24.
Janar yahaya ya bayyana hakan ne yayin da ya kai ziyara Kwalejin horon sojoji, inda aka yaye rukunin manyan sojoji na 43.
Hukumar Lafiya ta WHO, ta ayyana wannan nau’in cuta ta COVID-19 a matsayin abin damuwa, lura da yadda take saurin yaduwa.
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta mayar da martani ga gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El Rufai kan matakin kafa kwamitin bincike da ya dauka don gano abubuwan da suka faru a gabani da lokacin yajin aikin da kungiyar ta jagoranta a watan Mayu.
Ingila ta kai wasan karshe a gasar Euro 2020 bayan da ta doke Denmark da ci 2-1 a zagayen semi-final, abin da ke nufin za ta hadu da Italiya a wasan karshe a ranar Lahadi.
Yanzu Italiya za ta jira tsakanin Ingila ko Denmark wadanda za su kara a ranar Laraba a daya wasan zagayen semi-final.
Wata babbar kotu a Kano, ta yanke hukuncin cewa gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya biya Jaafar Jaafar da kamfanin jaridar Daily Nigerian naira dubu 800 saboda lokaci da aka bata masu da kuma bata masu suna da aka yi.
“Mun samu kira daga ‘yan bindigar, kuma sun tabbatar mana cewa daliban suna cikin koshin lafiya.” Rev. Jangado ya ce.
An ba kwamitin kwana 60 ya kammala aikinsa daga ranar da ya fara zaman farko inda zai mika rahoto da shawarwari kan matakin da ya gwamnati ta dauka.
Rahotannin sun ce nan take aka garzaya da ita asibitin horarwa na ATBU don ba ta taimakon gaggawa.
A ranar Litinin kungiyar gwamnonin jihohin Najeriya ta rungumi matsaya guda wacce ta kunshi batutuwan da dama da suka shafi yankin.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ga sojoji, ‘yan sanda, da jami’an tattara bayanan sirri, da su tabbata an kubutar da dukkan daliban da aka yi garkuwa da su, tare da tabbatar da cewa an ceto su cikin koshin lafiya.
Domin Kari