Tun bayan da aka sa samu bullar cutar Mashako a watan Disambar 2022 a Najeriya, kasar ke bin hanyoyin dakile yaduwar ta, sai dai yanzu abin ya fara zama abin damuwa ga hukumomin lafiya.
Yayin da aka samu bullar wasu sabbin nau’ikan cutar corona a wasu kasashen duniya, hukumar kare yaduwar cututtuka ta Najeriya ta NCDC tace hakan bai zama abun fargaba ko barazana ba a kasar.
Kungiyar likitocin Najeriya ta sanar da sabon matakin tsunduma zanga-zanga a kewayen ma’aikatun lafiya a fadin Najeriya don tilastawa hukumomi biyawa likitocin bukata.
Kungiyar Likitoci da ke yakin aiki a Najeriya ta ce tayin da gwamnatin ta yi na basu alawus kowanne wata a kai kasuwa.
Ko wace shekara a lokacin aikin hajji akan fuskanci matsaloli da dama inda ko wace shekara ake ganin wasu kalubale na daban dake kara bijirowa.
Alhazan Najeriya 13 ne suka rasa ransu ya yin gudanar da aikin hajjin bana na shekarar 1444 bayan hijara wanda yayi daidai da shekarar 2023 miladiyya.
Domin Kari