Gwamna Kashim Shettima ya tare a garin bama, domin ba da himma akan aikin gyare gyaren take gudana A garin na Bama da ke jahar Borno.
Masu neman takarar shugabancin Amurka, Donald Trump da Hillary Clinton sun yi muhawara kan tattalin arziki da rawar da Amurkan ke takawa a duniya, domin neman goyon bayan masu kuri’un da ba su dauki matsaya ba.
Bankin raya kasashen Afirka zai zuba jarin dala miliyan 363 a fannin wutar lantarki ta Najeriya domin taimakawa tattalin arzikinta.
Hotunan Yan Takarar Shugabancin Amurka Inda Suka Gwabza A Wata Muhawara Ta Farko. Satumba 27, 2016
‘Yan kasar Jordan da dama sun yi zanga zanga a kofar ofishin firai minister Hani el Mulki, bayan da aka harbe marubuci Nahed Hattar wanda ya ke shirin bayyana a gaban wata kotun Amman saboda wani zanen batanci da ya yi kan Isalama
Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya bayyana a wani sabon bidiyo da aka sa a kafofin sadarwa na internet inda ya ce yana nan da lafiyarsa.
A cikin shirin namu na yau za mu leka A Borno Maiduguri inda wani matashi dan gudun hijira ke samun na batarwa.
UNGA: Hira Ta Musamman Da Uwar Gidan Shugaban Kasar Najeriya Hajiya Aisha Buhari
Jami’ai sun gano kampanoni 700,000 da ba su taba biyan haraji ba, a wani yunkurin samo wasu hanyoyi na dabam na samun kudin shiga a Najeriya inda ta ke fuskantar koma bayan tattalin arziki na farko cikin sama da shekaru 20.
An same manga zanga a kasar Italy alokacin da ake bikin raar farko ta radar hayayyafa, tarot da ake kiran matasa da su sa himma wajen haifar yara dayawa, don magance matsalar rashon yawa da kasar ke fama da shi.
Hira Da Shugabar Kungiyar Bunkasa Rayuwar Matan Jihar Borno Fatima Yerima Askira a taron CVE
UNGA: Hira Da Ministar Muhalli Ta Najeriya Hajiya Amina J. Mohammed
Mutane 7 ne su ka ji rauni a garrón Kilis da ke kan iyaka da Syria.
South Africa: ‘Yan Sanda sun harba gurnati da harsasan roba a tsakiyar Johannesburg domin tarwatsa dalibai da ke zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da shirin kara kudin makaranta.
UNGA: Hira Ta Musamman Da Shugaban Kasar Nijar Issoufou Mahamadou
UNGA: Hira Da Gwamnan Jahar Zamfara Abdulaziz Yari Abubakar.
Dimbin mutane sun sake wani sabon sintiri akan titunan birnin Charlotte a jihar Carolina ta Arewa dake nan Amurka a dare na biyu jere a jiya Laraba don bayyana jin haushinsu akan wani sabon harbi da yan sanda suka yiwa wani Ba’Amurke Bakar Fata. Satumba 22, 2016
Hira da Tijani Abdukari Jobe Dan Majalisar Wakilai ( Dawakin-Tofa/Tofa/Rimin Gado, Kano State)
Domin Kari